Fasarar Littafin Arbauna Hausa
AAARSOFTWARE
5.0 stars360 reviews100,000+Free
Books & ReferenceEveryoneVersion 1.0Updated 1/4/2026, 10:33:04 PM
Open in Store* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan.
* Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Hadisai wanda imam Nawawi ya wallafa, wanda akayi cikin harshen Larabci zuwa Hausa, domin amfanin Musulmi a dukkan fadin duniyar nan kasancewar wannan wata hanya ce mafi sauki wajen yada sakon Allah da manzonsa a cikin fadin duniyar nan ga miliyoyin mutane da suke rayuwa a kasashe daban-daban da zasu samu anfanin Karatu a saukake.

Developer email
aaarsoftware@gmail.com
Developer website
https://aaarsoftware.blogspot.comReleased
Aug 19, 2020
Current version
1.0
Android version
7.0
Reviews & Ratings
5.0
out of 5
5
4
3
2
1
🌟 Loved by users
360 reviews