YADDA AKE WANKAN GAWA

AAARSOFTWARE

YADDA AKE WANKAN GAWA app icon
10,000+Free
Books & ReferenceEveryoneVersion 1.0Updated 3/25/2026, 9:16:51 AM
Open in Store
Duba da yadda Al-Ummar Musulmi musamman Hausawa sun watsu cikin duniya baki dayanta akwai wadanda a kasar da suke zama ana samun karancin ilimin addini, hakan yasa basuda mataimaka idan lalura da samesu ta rashin dan uwansu (wato gawar dan uwansu mamaci) basusan yadda zasu wanke gawar baa.
Dan haka yasa muka fitar da wanna Application da muta tato muku yadda ake wankan gawa daga koyarwar sunnah ta Manzon Allah (s.a.w) da kuma karantarwar malamai.
Haka zakila akwai misalai ta yadda mai karatu zai kara fahimtar abinda ake bayani.
Ku tayamu da Adu'a, fatarmu Al-Ummar Musulmi musamman yan Uwa Hausawa su samu ci gaba a fadin duniyarnan baki daya.
Developer email
aaarsoftware@gmail.com
Released
Nov 26, 2020
Current version
1.0
Android version
7.0

Screenshots

YADDA AKE WANKAN GAWA screenshot 1YADDA AKE WANKAN GAWA screenshot 2YADDA AKE WANKAN GAWA screenshot 3YADDA AKE WANKAN GAWA screenshot 4YADDA AKE WANKAN GAWA screenshot 5YADDA AKE WANKAN GAWA screenshot 6